Adamu Maikori

Adamu Audu Maikori (an haife shi a shekara ta alif dari tara da arba'in da biyu 1942 - ya mutu a ranar 8 ga watan Satumban shekara ta 2020) ya kasance lauyan Najeriya, ma’aikacin banki kuma dan siyasa. A tsakiyar watan Satumban shekarar 2020, kamfanin da ke zaune a Kaduna, House of Justice ya fassara Hakkokin Asali a cikin kundin tsarin mulkin Nijeriya zuwa Hyam, a matsayinsa na lauya na farko dan asalin Kudancin Kaduna . Shugabar ƙungiyar, Gloria Mabeiam Ballason, Esq ce ta gabatar da wannan takarda a fadar Kpop Ham, da ke Kwoi.


Developed by StudentB